Ana cigaba da nuna fim din SARKI GOMA ZAMANI GOMA- ALI NUHU

Ana cigaba da nuna fim din SARKI GOMA ZAMANI GOMA- ALI NUHU

Har yanzu ana kan nuna fim din SARKI GOMA ZAMANI GOMA A Filmhouse cinema kano dake Ado bayero mall cikin shoprite da kuma PLATINUM CINEMA dake kan Titin Zaria road