Ana cigaba da nuna fim SARKI GOMA ZAMANI GOMA- Abubakar Bashir Maishadda

Ana cigaba da nuna fim SARKI GOMA ZAMANI GOMA- Abubakar Bashir Maishadda

Har yanzu ana kan nuna fim din SARKI GOMA ZAMANI GOMA A Filmhouse cinema kano dake Ado bayero mall cikin shoprite da kuma PLATINUM CINEMA dake kan Titin Zaria road