Bayan Fage (Abubakar BASHIR Maishadda) SARKI GOMA ZAMANI GOMA

Bayan Fage (Abubakar BASHIR Maishadda) SARKI GOMA ZAMANI GOMA

Zamu fara haska muku wannan gawurtaccen shirin tun daga gobe Juma’at 15 ga watan October har tsawon sati uku a Filmhouse cinema kano dake Ado bayero mall cikin shoprite da kuma PLATINUM CINEMA dake kan Titin Zaria road Gidan Halima