Bayen Fage -Aisha Izzar So SARKI GOMA ZAMANI GOMA In Cinemas From 15th October 2021

Bayen Fage -Aisha Izzar So SARKI GOMA ZAMANI GOMA In Cinemas From 15th October 2021

Zamu fara haska muku gawurtaccen fim din SARKI GOMA ZAMANI GOMA A Filmhouse cinema kano da kuma Platinumcinemasng Daga Ranar 15 ga watan October 2021 Inn shaa Allah.

Shiryawa
ABUBAKAR BASHIR MAISHADDA

Bada Umarnin
ALI NUHU