Daga Bakin Makallata Fim din ZAINABU ABU

Daga Bakin Makallata Fim din ZAINABU ABU

Ana cigaba da nuna fim din ZAINABU ABU A Filmhouse cinema kano dake Ado bayero mall cikin shoprite.

GA LOKUTAN KALLON SHIRIN
12:20pm
2:20pm
4:20pm
6:00pm
6:20pm
6:40pm
8:00pm
8:20pm
8:40pm