Fresh Emir, Ali Jita, Hamisu Breaker, A Zango, Ado Gwanja, Nazifi Asnanic,M Sharif (Arewa Mu Farka)

Fresh Emir, Ali Jita, Hamisu Breaker, A Zango, Ado Gwanja, Nazifi Asnanic,M Sharif (Arewa Mu Farka)

“AREWA MU FARKA”

An shirya wannan waka domin Janyo hankali da farkar da mutane akan matsalolin da suke addabar mu a Arewa.

Wannan waka bata Siyasa ba ce shine dalilin da yasa ta hada gamayyar manyan mawaka da suka shafi dukkan Jam’iyun Nigeria.
Domin amfani da murya daya domin kiran nasu ya ratsa ko wanne lungu.

Wannan bidiyon Waka ya zakulo manya da kananan matsalolin da suka addabi yankin Arewacin Nijeriya aka baje su dalla-dalla.

Sannan aka nusar da Shugabannin siyasa, sarakuna, attajirai, hukumomi Tsoro da mu kanmu talakawa akan hanyar da za mubi mu farka daga dogon suman da muke ciki.

Arewa Mu Farka
Ya samu tallafi da daukar nauyi
daga: MUSA HALILU AHMED FOUNDATION. (MHA) @themhafoundation
Produced @abdulamart_mai_kwashewa
Directed by @sadiqmafia @kg – #regrann – #regrann