ZAINABU ABU – ADAM A ZANGO yana gayyatar masoyan sa zuwa wajen kallon shirin Ranar Sallah

ZAINABU ABU - ADAM A ZANGO yana gayyatar masoyan sa zuwa wajen kallon shirin Ranar Sallah

Zamu fara haska muku gawurtaccen fim din ZAINABU ABU Tun daga ranar Idin Babbar Sallah har tsawon sati uku Inn shaa.

LOKUTAN KALLON SHIRIN SUNE
12:20pm
2:20pm
4:20pm
6:00pm
6:20pm
6:40pm
8:00pm
8:20pm
8:40pm

Daga Gawurtaccen kamfanin
MAISHADDA GLOBAL RESOURCES

Shiryawa
ABUBAKAR BASHIR MAISHADDA

Labari/Tsarawa
YAKUBU M KUMO

Bada Umarni
ALI NUHU

Yan Wasa
MOMEE GOMBE
UMAR M SHAREEF
ALI NUHU
DEIHLAR MUSA
AISHA MUHAMMAD
BABALLE HAYATU
BELLO A BAFFANCY
MAL. INUWA

dasauransu